Ted Cruz da ke fafatawa da Trump wajen neman tikitin jam’iyyar ya sanar da janyewar sa bayan ya kasa samun goyan baya da ya dace.
Sanata Bernie Sanders ya lashe zaben Jam’iyyar Democrat inda ya samu sama da kashi 53 na kuri’un yayin da Hillary Clinton ta samu kashi 46.